A ranar Juma'a 19 ga watan Afrilu, Indiya za ta fara shirye-shiryen babban zaɓe wanda zai ɗauki makonni shida kuma mutane miliyan 969 ne suka cancanci kaɗa kuri'a. Firaminista Narendra Modi da ...
A watan Oktoba, hukumar shige da fice da kuma ta kwastam a Amurka ta aika wani jirgi ɗauke da ƴan ƙasar Indiya zuwa gida, abin da ya ƙara irin yawan mutanen da ake mayar wa zuwa Indiya. Wannan jirgin ...
Pakistan ta kaddamar da hare-hare ta sama kan kasar Indiya bayan da ta yi ikirarin cewa mahukunta a New Delhi sun kai hari a wasu sansanonin sojanta guda uku a a ranar Juma'a da daddare. An ji ...
Kimanin mutane 38 sun halaka sakamakon musanyen wutsa da manyan makamai tsakanin kasashen Indiya da Pakistan, yayin da rikice ke kara rincabewa tsakanin bangaorin biyu duk da neman sasantawa daga ...